Connect with us

Sports

Euro 2024: Ronaldo Ya Kafa Sabon Tarihi Bayan Da Portugal Ta Lallasa Turkiyya Da Ci 3-0

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo ya sake samun kafa wani tarihin bayan da suka doke Turkiyya da ci 3-0 a gasar Euro 2024 a ranar Asabar.

Advertisement

Kwallayen da Bernardo Silva da Bruno Fernandes suka zura a ragar Samet Akaydin, sun samu nasara cikin sauki.

Atiku Da Obi Sun Caccaki Shugaba Tinubu Kan Kalamansa Na “Ba Talakawan Nijeriya Kaɗai Ke Talauci Ba”

Ronaldo ne ya bugawa Fernandes domin ya zura kwallo a ragar da babu kowa a Lokacin wasan.

Advertisement

Wannan shi ne karo na bakwai da dan wasan mai shekaru 39 ya taimaka a gasar, wani rikodin da ya kara wa tarinsa da ya yi fice.

Sakamakon ya tabbatar da cewa mutanen Roberto Martinez sun tsallake zuwa zagaye na 16 na karshe a matsayin wadanda suka yi nasara a rukunin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending