Connect with us

Sports

Hukumar Shirya Gasar Firimiya Ta Gida Najeriya Ta Sanya Ranar Dawowa Gasar Sabuwar Kaka.

Published

on

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO 

Hukumar tsara wasan ajin kwararru ta Najeriya NPFL ta sanar da ranar 31 ga watan Augusta a matsayin ranar fara babbar gasar firimiyar sabuwar shekarar 2024/2025.

Advertisement

Jaridar The Nation ta ruwaito cewa Wannan na zuwa ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a shafin ta na  X, haka zalika shima Gbenga Elegbeleye Shugaban  hukumar ya tabbatar haba.

Da Haɗin Bakin Jami’an Tsaron Najeriya ake satar ɗanyen man Najeriya – Jami’in IPMAN

Kungiyar kwallon kafa ta Rangers Internatuonal itace ta lashe gasar data gabata wanda hakan yakara mata kima da daraja a gasar da kuma duniya baki daya.

Advertisement

Bugu da kari kungiyar kwallon kafa ta Rangers International itace kan gaba wajen lashe babbar gasa ta firimiyar gida Nigeriya wadda akewa lakabi da NPFL.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending