News2 years ago
EFCC ta kama Ma’aikatan banki biyu bisa zargin Satar Sama Da Naira Miliyan 4 Na Wani Mamaci
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da masu yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Tu’annati ta EFCC ta kama wasu tsoffin ma’aikatan bankin Union da ke Makurdi...