News4 years ago
Matsalar tsaro: Mazauna Birnin Gwari na biyan miliyoyin naira ga ‘yan fashin daji, El-Rufa’i ya roƙi a kawo musu ɗauki
Daga muhammad zahraddin Bayanai daga ƙaramar hukumar Birnin Gwari, mai fama da hare-haren ‘ya fashin daji sun ce a baya-bayan nan wasu ƙauyuka a yankin sun...