Babbar Kotun Jiha da ke Maitama a Abuja, ta bayar da belin tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele Naira biliyan biyu bisa tuhumar mallakar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan CBN, Emefiele ne ya mallaki rukunin gidaje 753 da Hukumar Yaki da Rashawa da Tattalin Arziki EFCC ta ƙwace a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya gurfana a gaban kotu domin neman a sauya masa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar wakilai, Nuhu Gudaji Kazaure, ya yi ikirarin cewa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya karkatar da sama...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A jiya ne tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya isa gidansa da ke Abuja, bayan da wata babbar...
Gwaman Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya ce bankin ba shi da isassun takardun da zai ishe shi buga sababbin kuɗin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele a yau Talata ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan manufofin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya ce ba gudu ba ja da baya dangane da sabuwar dokar bankin...