Shugaban Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dakta Hakeem Baba Ahmed, ya soki gina gidajen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi wa alkalan Kotun Ɗaukaka...
Babbar Kotun Jihar Lagos da ke Ikeja ta bayar da umarnin dakatar da Gwamnatin Lagos da hukumominta daga ci gaba da rusau din gidaje a wasu...
Wani iftila’in guguwar iska mai ƙarfi ya afkawa unguwar Kuletu da ke cikin ƙaramar hukumar Dass a Jihar Bauchi, inda ta ruguza gidaje sama da 450,...
Mutane 110 ne suka rasa rayukansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa da ke Jihar Neja. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun tabbatar da cewa a ranar Lahadi da misalin karfe 12 :30 dare a Unguwar Elpies Street,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Amfanin gona sun lalace a gonaki akalla 300 sunnan rufin gidaje da dama sun lalace a sakamakon...