Hukumar kula da gyaran hali ta najeriya (NCOS) reshen jihar Kano ta kama ‘yan mata biyu bisa zargin ƙoƙarin shigar da abin da ake zargin miyagun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa, reshen Jihar Kano, ta shirya gasar musabaƙar Al-Qur’ani mai girma ga wasu daga cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta aike da wasu daga cikin waɗanda suka gudanar da zanga-zangar tsananin rayuwa zuwa gidan yarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun daukaka kara da ke birnin Calabar a ranar Juma’a ta amince da hukuncin da aka yanke wa wani dan damfara na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom, ya gayyaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin kaddamar da wasu sabbin gine-gine a Gidan Gyaran...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke Ota a Jihar Ogun, ta yanke wa wani mutum mai suna Adungba Taiwo mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin tsare dakataccen Akanta-Janar na...