Sports4 years ago
An bayyana ranar da za’a fafata wasanni 4 da aka dage na mako na 4 na 3SC da Katsina Utd, Gombe da Lobi
Kabiru Fulatan Sa’o’i 24 ne aka dage wasanni uku daga cikin wasannin mako na 4 na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NPFL). Kamfanin Gudanarwa na League...