DAGA SAMEER IDIRS HOTORO Wani malamin addinin musulunci dake unguwar Hotoro Dogon-Rimi a karamar hukumar nasarawa, alaramma Sani Bashir Hotoro yace, Yawan karanta alqur ani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karancin ruwa ya mamaye unguwar Hotoron Danmarke da kewaye sakamakon yajin aiki da zanga-zanga da masu ga-ruwa suka yi....