News2 years ago
Kimanin Maniyyata Dubu 50 Ne Zasu Sauke Farali Daga Najeriya A Bana Duk Da Tsadar Kujera —Hukumar NAHCON
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta ce jimillar maniyyatan kasar dubu 50 ne ake sa ran zasu sauke farali...