News2 years ago
Hukumar NCDC Ta Ayyana Dokar Ta-Baci Sabida Barkewar Cutar Kwalara Wadda Ta Hallaka Mutane Sama Da 50 Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Najeriya sun ayyana dokar ta-baci a kasar tare da kaddamar da matakan dakile yaduwar cutar amai da gudawa da ake kira...