A Najeriya, zalunci da tauye haƙƙin jama’a ba sabon abu ba ne, musamman idan wanda ke aikata hakan na da wani ƙarfin iko ko madafa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sake bude cibiyoyin koyon sana’oin dogaro da kai guda 26 da gwamnatin data gabata ta...