Kamfanin Yakam Multimedia, masu wallafa Jaridar Inda Ranka, ya taya babban editanta, Malam Yasir Sani Abdullahi, murnar cika shekaru 26 da haihuwa. Sanarwar taya murnar na...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin tallafa wa Ƙungiyar ‘Yan Jaridar Yanar Gizo domin ƙarfafa aikin yada sahihan labarai da kuma taimakawa ci gaban al’umma. Kwamishinan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ƴan jarida masu daukar hoto da bidiyo ta Kano ta bayyana alhini da kunci kan rasuwar Abdullahi Ibrahim, ma’aikacin gidan jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare hakkin yada labarai (MRA) ta bayyana cewa hukumomin tsaron Najeriya sun fi kowa kaiwa yan jarida hari a shekarar 2024...