Sports5 years ago
Kasuwar ƴan ƙwallo Makomar Diaz da Bentancur da Tielemans da Ndombele da Orsic, Alli da Aubameyang
Daga muhammad muhammad zahraddin An yi watsi da tayin Tottenham na £38m kan ɗan wasan Porto asakin Colombia Luis Diaz, mai shekara 25. (Guardian) Aston Villa na dab da cimma yarjejeniyar saye...