Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar domin kai ziyarar aiki zuwa jihohin Borno, Bauchi da Lagos, kamar yadda Fadar Shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin jirgin kasa na Najeriya ya ce za a fara aikin layin dogo daga Kanozuwa Lagos da kuma Port-Harcourt zuwa Aba...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa sun cafke wani dan kasuwa mai suna Kingsley Celestino mai shekaru 49 a filin jirgin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yansanda a Jihar Legas sun cafke wani magidanci mai shekara 49, mai suna Lawrence Itape, da ke zaune a...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar yaki da masu ta’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya ta ce ta kama hodar Iblis ta hiroin da...