News2 years ago
Mahaifi ya kai ɗansa kara ofishin ƴan sanda bisa zargin satar baburan mutane
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’anta sun kama wani matashi da ya sato babur daga Babban Birnin Tarayya Abuja...