DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Marasa lafiya a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano na cikin mawuyacin hali, inda rashin isassun gadaje a sashen...
Matsalar ƙarancin kuɗi ta jefa marasa lafiya a jihar Kano cikin wahala. Wani bincike da jaridar Daily Trust on Sunday ta gudanar ya...