News2 years ago
Ana zaman dar-dar a Kano yayin da Sarki Sanusi da Sarki Aminu Ado Bayero, kowannensu ya sha alwashin gudanar da Sallar Juma’a yau a Masallacin Sarki.Ana zaman dar-dar a Kano yayin da Sarki Sanusi da Sarki Aminu Ado Bayero, kowannensu ya sha alwashin gudanar da Sallar Juma’a yau a Masallacin Sarki.
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Ana sa ran Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II zai jagoranci sallar Juma’a raka’a biyu a masallacin Juma’a na fadar...