News4 years ago
2023: Zaɓe ba shi da wani amfani, matsawar sai an je kotu ake tabbatar da shugabanni – Lauya Adegboruwa
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani lauya mai suna Ebun-Olu Adegboruwa, ya nuna matuƙar damuwa dangane da yadda kotuna ke yawan soke zaɓukan fidda-gwanin...