News3 hours ago
Gwamnatin Tarayya Ta Ba Jami’o’i Da Kwalejoji Umarnin Korar Ɗalibai Da Ke Da Alaka Da Laifin Garkuwa Da Mutane
Gwamnatin Tarayya ta umarci shugabannin jami’o’i, kwalejojin kimiyya da fasaha da kwalejojin ilimi a faɗin Nijeriya da su kori duk ɗalibin da aka tabbatar, bayan cikakken...