Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tashin farashin kayan abinci ya yi ƙololuwar da ta kai shi har kashi 28.92 cikin 2023. Wannan lamari ya haddasa tsadar rayuwar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS, ta ce matsakaicin farashin iskar gas mai nauyin kilo 5 ya karu daga N4,483.75...