DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar cewa, ta dakatar da aikin kamfanin jirgin saman Nijeriya, wato Nigerian Air. Sanarwar wadda aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun bayyana cewa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da jiragen sama guda uku domin fara zirga-zirga ka’in da na’in...