Connect with us

News

Gwamnatin Tarraya Ta Dakatar Da Jirgin Nigerian Air Har Sai Baba-ta-gani

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar cewa, ta dakatar da aikin kamfanin jirgin saman Nijeriya, wato  Nigerian Air.

Sanarwar wadda aka fitar a ranar Litinin ta ce, dakatarwar ta har baba-ta-gani ce.

Advertisement

Hezbollah ta sanar da kai hari ga sojojin Isra’ila

Ministan Sufurin Jirgin Sama, Festus Keyamo, shi ne ya bayyana haka yayin da yake ba da bayani kan ayyukan ma’aikatarsa a matsayin ɓangare na cika Shuga Bola Tinubu shekara guda a ofis.

Da yake ƙarin haske kan dalilin dakatarwar, Keyamo ya ce, jirgin da aka nuna cewa ta Nijeriya ne ba gaskiya, rufa-rufa ce kawai aka yi wa lyan ƙasa a wancan lokaci.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending