Connect with us

News

Buhari Yaba Da Umarnin Fito Da Jirage Don Fara Sufuri A Kamfanin Nigerian Air

Published

on

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika

 

 

Advertisement

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da jiragen sama guda uku domin fara zirga-zirga ka’in da na’in a sabon kamfanin jiragen sama na kasar mai suna Nigerian Air.

 

Advertisement

Ministan Sufurin Jirgen Sama, Hadi Sirika ne ya bayyana hakan ga ’yan jaridar Fadar Shugaban Kasa bayan kammala taron Majalisar Zartarwa ta Kasa a ranar Laraba.

Sanatoci Najeriya sun fice daga zauren majalisa a fusace kan kudurin tsige Buhari

Advertisement

 

 

Advertisement

Taron dai ya wakana ne karkashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Fadar Ado Rock da ke Abuja.

 

Advertisement

Hadi Sirika ya za a fara sufurin ne da jirage guda uku kirar kamfanonin Airbus da Boeng, kuma za su fara zirga-zirga ne a iya cikin gida tukunna.

 

Advertisement

Muna tafe da karin bayani…

 

Advertisement

DAILY TRUST

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending