Wata babbar shaida da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gabatar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayyana yadda aka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da jiragen sama guda uku domin fara zirga-zirga ka’in da na’in...