DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An dakatar da dan wasan Juventus da Faransa Paul Pogba daga kwallon kafa bayan an gano yana shan abubuwan kara kuzari....
Juventus ta yi wasa ba tare da dan wasan tsakiyarta Paul Pogba ba, a nasarar da ta samu a kan Freighburg a zagayen kungiyoyi 16 na...