Ana zaman zullumi a garin Rano da ke Jihar Kano, bayan da wasu matasa suka kai farmaki ga ofishin ‘yan sanda na garin tare da cinna...
Tsohon alkalin Babban Kotun Jihar Kano, Mai Shari’a Wada Umar Rano, ya rasu yana da shekaru 75 a duniya, bayan fama da jinya mai tsawo. Marigayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kammala bincikenta a kan wata uwa mai suna Malama Khadija Rano, bayan an...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fuskanci tirka-tirka a Karamar Hukumar Rano da ke Jihar Kano, lokacin da wata mata mai suna Malama Khadija ta...