An tsinci gawar tsohon ministan sufurin kasar Rasha, Roman Starovoyt, ‚yan sa’o’i kaɗan bayan da Shugaba Vladimir Putin ya sauke shi daga mukaminsa. Jami’ai sun ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasar Rasha ta nesanta kanta daga duk wasu masu ɗaga tutocin ƙasarta a zanga-zangar da ake yi a Nijeriya. Tun bayan fara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Takunkumin da manyan kasashen duniya, (G7) suka kakaba na kayyade farashin danyen man da Rasha fitarwa ta teku a...