DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Lahadi ne aka tabbatar da rasuwar babban sakataren gidan gwamnatin jihar Gombe, Balarabe Poloma,Poloma yamutu mako guda kafin ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shalkwatar tsaron Najeriya ta umarci manyan sojoji da suka haura kwas na 39 a makarantar horas da manyan sojoji da su...