News2 years ago
Kotu ta dakatar da ‘yan majalisar dokokin Rivers 25 da ke biyayya ga Nyesom Wike
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotu a birnin Fatakwal na jihar Rivers ta hana mambobin majalisar dokokin jihar 25 ayyana kansu a matsayin ‘yan majalisar...