News3 years ago
Ana fargabar mutuwar mutane da dama, wasu kuma sun makale a yayin da wani bene mai hawa biyu ya rufta a Abuja
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba sun mutu sakamakon rugujewar wani bene mai hawa biyu a babban birnin tarayya Abuja....