Wani lauya a jihar Kano, Barista Salisu Salisu Umar, ya bayyana aniyar su ta gurfanar da Mai Martaba Sarkin Khalifa Muhammadu Sanusi II, a gaban kotu,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya ce Gwamnan bankin mai ci, Godwin Emefiele, ya tabbatar...