Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ta fitar da sabbin ƙa’idoji tare da tsauraran matakan ladabtarwa ga duk wanda ya yi ƙoƙarin shiga Makka ko Madina...
Gwamnatin Saudiyya ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa ta sanya takunkumi ga Najeriya da wasu kasashe 13 wajen samun...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana sabon shirin hadin gwiwa da Saudiyya domin kafa cibiyar musamman da za ta mayar da hankali wajen magance cututtukan zuciya da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Saudiyya ta ce yana da muhimmanci ta kyautata dangantaka da Isra’ila mai makwabtaka “saboda ci-gaban yankin” amma hakan ba zai yiwu ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Kasar Saudiyya sun bayyana tsare-tsaren da aka tanada a shirye-shiryen tunkarar Aikin Hajji na shekara mai zuwa ta 2024. Hukumomin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta lashe amanta bayan alkawarin da ta yi cewa maniyyatan Najeriya ba za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zartar wa wani mutum hukuncin kisa a kasar Saudiyya ranar Talata saboda kai wa wani ’yan sanda hari. Ma’aikatar Harkokin Cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar Aikin Hajji da Umarah ta kasar Saudiyya ta ce kimanin mutum miliyan bakwai ne suka yi aikin...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Fitaccen dan wasan duniya, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya koma kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ne domin...
Masarautar Saudiyya ta soke sharadin yin gwajin kwayar cutar COVID-19 da kayyade shekaru ga maniyyata aikin Hajjin 2023. Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta Saudiyya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa (NEMA), ta raba tallafin kayan abinci da na amfanin yau da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Masarautar Saudiyya za ta yi wa masallatai masu dadadden tarihi a yankin Makkah garambawul domin kara...