Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano ta tabbatar da gano sababbin nau’o’i guda huɗu na ƙwayar cutar shan inna a jihar, tare...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano a karkashin ma’aikatar lafiya, ta kaddamar da rigakafin cutar shan inna a karamar hukumar Ungogo, saboda yawan al’ummar yankin...