Tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce bai dace a zargi Gwamna Abba Kabir Yusuf da cin amana ba kan rade-radin sauya sheƙa daga NNPP....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya fara jagorantar wata tafiya domin tabbatar da samar da shugabanci na gari a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP...