DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana gudanar da zabe a kasar Saliyo inda sama da mutum miliyan uku da ke kasar ta Yammacin Afirka ke layi...
DAGA ABDULKADEER TUKUNTAWA Shugaban Kasar Somalia, Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa akalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren kunar...