DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tankar Man Fetur Ta Sake Fashewa A Jihar Jigawa Karin bayani nan gaba kadan. KANO TIMES
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata tankar man fetur da ta yi hatsari da sanyin safiyar Laraba ta kona gidaje da motoci tare da jikkata wasu mutane...