DGA YASIR SANI ABDULLAHI Ba tare da sanarwa ba, hukumomi a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo sun dakatar da amfani da kafafen sada zumunta kamar X da TikTok...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Manhajar TikTok ta ci gaba da aiki a Amurka a ranar Lahadi bayan tsohon shugaban ƙasa Donald J. Trump ya bayyana shirin...
An tsare wasu ƴan ƙasar Uganda biyu bisa zargin cin mutuncin shugaba Yoweri Museveni, da uwargidan shugaban ƙasar Janet Museveni da ɗan shugaban ƙasar Gen Muhoozi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mai faɗa a ji a shafukan sada zumunta a Angola za ta sha daurin shekaru biyu a gidan yari saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fitatun masu amfani da Tiktok a Jihar Kano da ke arewacin Nijeriy sun kai wa rundunar ‘yan sandan jihar ziyara...
Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden ƙarfin haramta amfanin...