Daga mujahid danlami garba Manchester United ta rubanya kokarinta kan saye ɗan wasan baya a Lille Sven Botman inda suke burin doke AC Milan wajen daidaitawa da ɗan wasan mai...
Mohamed Salah, na dab da sanya hannu a sabuwar yarjejeniyar zamansa a Liverpool har zuwa karshen sana’arsa ta kwalllon kafa. (Sunday Mirror) Real Madrid na daga...