Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Aston Villa na da zaɓin saye ɗan wasan Brazil da ya tafi zaman aro Philippe Coutinho, sai dai Arsenal na sayon ta saye shi daga Barcelona a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ana alakanta ɗan wasan Faransa Kylian Mbappe da komawa Real Madrid idan kwantiraginsa ya ƙare da Paris St-Germain a karshen kaka, sai dai ɗan wasan...
Daga muhammad muhammad zahraddin Dan wasan gaban Bayern Munich da Jamus Thomas Muller ya ja hankalin Newcastle United da Everton, yayin da kwantiraginsa ke cikin shekara...
Daga muhammad muhammad zahraddin Liverpool na daf da daukar Luis Diaz, dan wasan gefe dan Colombia mai shekara 24 daga Porto. (Sun) Cristiano Ronaldo na iya barin Manchester United a ƙarshen...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...