Hukumar kashe gobara a jihar Kano sun tabbatar da mutuwar wata tsohuwa ‘yar shekara 96, Habiba Ado, bayan da ta faɗa cikin ramin bayan-gida a ƙauyen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mace duk tsufanta ba ta son a ce da ita ta tsufa. Kullum tana so a rika...