Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa manoman tumatir a jihohin Kano, Katsina da Kaduna sun tafka hasarar fiye da Naira biliyan 1.3 sakamakon wata cuta da ta...
Ƙungiyar Manoman Tumatir ta Najeriya ta bayyana fargaba mai tsanani game da ƙarancin tumatir a kasuwanni da kuma yiwuwar tsadar sa a bana, sakamakon annobar wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin tumatir na ci gaba da sauka yayin da sabon tumatir ya fara shiga kasuwanni a sassan Najeriya idan aka kwatanta da...