DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na shan suka a gida game da barazanar da ya yi ta amfani da ƙarfin soja don...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da yi wa fannin haraji garambawul...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kare tattalin arziki ta Najeriya SERAP’, ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya, inda ta kai karar shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban ECOWAS, kuma Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, ya aike da wata kwakkwarar tawaga domin tattaunawa da sojojin da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a sake fasalta shirin bada kudi Naira dubu 8 da aka tsara domin tallafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin yammacin Afirka, ECOWAS. An sanar a kayi taron...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin da ya shafe makonni biyar a kan karagar mulki, Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana da wani muhimmin babban aiki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Tinubu, wanda aka shirya zai dawo Abuja ranar Asabar daga birnin Paris na kasar Faransa, yanzu zai wuce...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa zuwa Yunin 2023, za ta daina biyan kuɗin tallafin fetur da ta saba biya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Da kudurin shugaban kasa Muhammad Buhari na gudanar da sahihin zabe a ranar 25 ga watan Fabrairun wannan shekara,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai fafutuka kuma mai kiran ‘yan Najeriya, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress na shirin...