Connect with us

News

Shugaba Tinubu ya zama sabon shugaban ECOWA

Published

on

Bola Ahmad tunibu

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin yammacin Afirka, ECOWAS.

An sanar a kayi  taron kungiyar na 63 wanda aka gudanar a Guinea Bissau.

Advertisement

So Shine Farin cikinr Rayuwa haka zalika Shine Matsalar Rayuwa

Tinubu ya karbi jagorancin kungiyar ne daga hannun Shugaban na Guinea Bissau Umaro Embalo.

Wannan ne karo na farko da shugaban ya shiga Ecowas tun bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayun 2023

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending