DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani hasashe da aka yi game da kungiyar ECOWAS mai wakilan kasashe yankin yammacin Afirka 15 na rasa ikonta a kan wasu...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Najeriya ta yi Allah Wadai da ficewar Jumhuriyar Nijar, Mali da Burkina Faso daga Kungiyar ECOWAS ko CEDEAO duk da cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙasashen Mali, Nijar da Burkina Faso sun bayyana ficewar su daga Ƙungiyar Ƙasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS. Ƙasashen uku dai su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika (ECOWAS) ta ce ba za ta amince da shirin mika mulki ga gwamnatin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kasashen Yammacin Afrika ECOWAS ta tsayar da ranar da za ta kaddamar da farmaki a Jamhuriyar Nijar da zummar maido...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC ta gargadi kungiya haɓaka tattalin arzikin Afirka ta yamma wato ECOWAS da ta guji yin amfani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun ce a shirye suke su tattauna da kungiyar raya tattalin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Lauyan kare hakkin dan adam Femi Falana ya yi gargadin cewa dole ne kungiyar ECOWAS ta nemi amincewar kwamitin sulhu na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A yau ne wa’adin da kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka, ECOWAS, ta bai wa sojojin da suka kifar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kasar Senegal ta ce za ta shiga duk wani matakin soji da kungiyar ECOWAS za ta bada umurni a Jamhuriyar Nijar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban ECOWAS, kuma Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, ya aike da wata kwakkwarar tawaga domin tattaunawa da sojojin da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin kasar nan ta ce har yanzu ba ta samu wani umarni ba na fara daukar matakin soji, kan juyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin yammacin Afirka, ECOWAS. An sanar a kayi taron...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta shawarci dukkanin jami’ai da ma’aikatanta da su...