News
Hukumar DSS ta Saki Tsohon Gwamnan Zamfara, Yari Bayan Amsa Tambayoyi
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Advertisements
Advertisements
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya samun ‘yancinsa biyo bayan tsare shi da jami’an ‘yan sandan sirri na Najeriya, DSS suka yi.
Jaridar the nation ta samu labarin a safiyar Lahadi cewa Yari ya fita daga tsarewar da Hukumar ta DSS take masa a daren jiya Asabar.
Advertisements
Rahotanni na nuni da cewa hukumar DSS ta tsare tsohon gwamnan kuma sanata mai ci, Abdul’Azeez Yari kan kudi sama da naira biliyan 45 da aka fitar a zamanin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Advertisements
Advertisements
Yan bindiga sun sace Masu Aikin Titin Kaduna-Kano Su 4 A Tashar Yari
Advertisements
