Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare (JAMB) ta sanar da dakatar da sakin sakamakon jarrabawar UTME ta bana ga ɗalibai 39,834 saboda zargin aikata...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta ce daga cikin ɗalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta Jarabawar UTME a bana, ɗalibai 420,415 kaɗai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta kara kudin rajistar jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare, UTME, ta 2024 da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta fara wani sabon yunkuri na tsawaita amfani da sakamakon jarrabawar neman gurbin shiga Jami’oi UTME. Hakan ya biyo...
Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) ta ce kawo yanzu, ta yi wa dalibai sama da miliyan 1.16 da ke...