Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a ƙarƙashin gwamnatinsa da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓukan shekarar...
Jami’an tsaro a Jihar Bauchi sun dakile wani yunƙurin sace ɗalibai a Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnati (Government Girls’ College) da ke jihar, bayan wasu da...
Hukumar kula da gyaran hali ta najeriya (NCOS) reshen jihar Kano ta kama ‘yan mata biyu bisa zargin ƙoƙarin shigar da abin da ake zargin miyagun...
Al’ummar yankin Bechi da ke Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano sun koka kan yunkurin wasu mutane da ba a san ko su waye ba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Niger mai lamba 7 da ke da zama a garin Minna ta yanke wa wasu ‘yan mata 3 hukuncin...