News
Kotu Ta Yanke Wa Wasu ‘Yan Mata 3 Hukuncin Kisa
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Babbar kotun jihar Niger mai lamba 7 da ke da zama a garin Minna ta yanke wa wasu ‘yan mata 3 hukuncin kisa sakamakon kama su da laifin kashe wata matar aure.
‘Yan matan 3 ‘yan uwan juna da suka hada da; Amina Aliyu, Aishat Mohammed da kuma Zainab Aliyu, mazauna unguwar Barkin Saleh da ke birnin Minna,
Majalisa Ta Kara Adadin Kudin Da Hukumar Kwastam Zata Tara A Shekarar 2025
NIGERIAN JOURNAL ta ruwaito cewa tun a shekarar 2021 ne aka gurfanar da su gaban kotu kan wannan zargi.
Advertisements
