DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Niger mai lamba 7 da ke da zama a garin Minna ta yanke wa wasu ‘yan mata 3 hukuncin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan Sandan jahar Kaduna, ta samu nasarar cafke Wata matar aure mai suna Nafisa Salisu, bisa zargin ta da daukar hayar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar Nijeriya, Ummukulsum...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa, Afolabi Adeniyi, ya fara gudanar da bincike kan zargin kisan wani yaro dan shekara 17, Abdullahi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kano ta dakatar da daukar mataki kan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado...
Wasu matasa sun kashe wani dan sanda da yake kokarin raba fada tsakanin wasu kungiyoyi da ba sa ga-maciji da juna a Karamar Hukumar Lavun ta...
Rahotanni daga Jihar Neja na cewa wani soja ya harbe wani dan acaba da wata fasinja dauke da jaririnta a unguwar Babanna da ke Karamar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Jihar Anambra ta ce za ta fara gudanar da bincike kan zargin yadda wani mutum da kashe matarsa a kan yankan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun kashe mutum takwas yayin wani hari na daren ranar Talata da suka kai kauyen Wumat da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Wata matar aure ta hallaka mijinta ta hanyar zuba mishi gubar asid saboda zai yi mata kishiya....